1 Chronicles 19:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan Arameyawa suka ga cewa Isra’ila sun ci su da yaƙi, sai suka aiki ’yan aika suka sa aka kawo Arameyawan da suke hayen Kogi waɗanda Shobak shugaban mayaƙan Hadadezer yake shugabanta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ سُرِيَاوَا سُكَ غَنِ ثٜىٰوَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُنْثِسُ دَ يَاڧِنْ، سَيْ سُكَ عَيْكَ عَكَٰوُاْ سُورِيَاوَنْ دَسُكٜىٰ غَبَسْ دَ كُواْغِنْ يُڢِرٜىٰتِسْ؞ شُواْبَكْ شُوغَبَنْ سُواْجُواْجِنْ هَدَدٜىٰظٜىٰرْ نٜىٰ يَجَغُواْرَنْثٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Suriyawa suka ga Isra'ilawa sun ci su da yaƙi sai suka aiki manzanni suka kira Suriyawa waɗanda suke hayin kogi. Shobak shugaban sojojin Hadadezer ne yake shugabantarsu.