1 Chronicles 19:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da aka faɗa wa Dawuda wannan, sai tattara dukan Isra’ila ya haye Urdun; ya tafi wurinsu ya kuwa ja dāgā ɗaura da su. Dawuda ya ja dāgārsa don yă sadu da Arameyawa a yaƙi, su kuwa suka yi yaƙi da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لُواْكَثِنْ دَ دَاوُدَ يَجِ حَكَ، سَيْ يَتَارَ سُواْجُواْجِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞ سَيْ يَشِرْيَسُ دُواْمِنْ يَاڧِ سُنَ ڢُسْكَنْتَرْ سُرِيَاوَا؞ سَعَنً عَكَ شِغَ يَاڧِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da aka faɗa wa Dawuda, sai ya tattara Isra'ilawa duka ya haye Urdun, ya zo wurinsu, ya jā dāga don ya yi yaƙi da su. Aka fara gabza yaƙi,