1 Chronicles 19:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da wani ya zo ya faษa wa Dawuda game da mutanen, sai ya aiki โyan aika su sadu da su, gama an ฦasฦantar da su ainun. Sarki ya ce, โKu zauna a Yeriko har sai gemunku sun yi girma, saโan nan ku dawo.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุจูุณู ูููุงูู
ู ุบูุฏูุง ุจู ุบูู
ูุง ุณููู ุฌูููููููุง ุณููุงูุณูููุ ุฏู ุนููู ฺขูุทูุง ูู ุฏูุงููุฏูุ ุณูููููุนููููู ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐ ุฏู ุณฺูงููุงู ููุฑููู ููุทูููููู ุฏู ุนููู ฺููููงูููุชู ุซูููฐูู ุณูุฏูููุชู ุงูู ููููฐุฑููููุงู ุญูุฑู ุณููู ุบูููฐู
ูููุณู ุณูููุณูุงููููฐ ฺูุฑููุงูููุ ุณูุนููู ุณูุฏูุงููุงู ุบูุฏูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษansu mutane kuwa suka je suka faษa wa Dawuda abin da ya sami mutanen. Sai ya aiko a tarye su, gama an ฦasฦanta mutanen nan da gaske. Sai sarki ya ce, โKu zauna a Yariko, har lokacin da gyammanku suka tohu sa'an nan ku iso.โ