1 Chronicles 19:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi hayar kekunan yaฦi da mahayan kekunan yaฦi dubu talatin da biyu, da kuma sarkin Maโaka tare da mayaฦansa, waษanda suka zo suka kafa sansani kusa da Medeba, yayinda Ammonawa suka tattaru daga garuruwansu suka fita yaฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุณููููู ููููุฑู ููููฐูููููู ุฏููุงููู ุฏูุจูู ุชูููุงุชููู ุฏู ุจููู ููุณูุฑููููู ู
ูุนููู ุชูุฑูููฐุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณูุ ุณููู ุณูููุฐููุงู ุณููู ฺููขู ุณูููุณููููู ููุงฺงู ููุณูุฏู ุจูุฑููููู ู
ูููฐุฏูููฐุจูุ ุงููู
ูููุงูููุงููุง ุณููู ฺขฺูขููุชู ุฏูุบู ุบูุฑูุฑูููููุณู ุณูููุฐููุงู ุฏููุงูู
ููู ููุงฺงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ijarar karusai dubu talatin da dubu biyu (32,000), da Sarkin Ma'aka, tare da jama'arsa. Suka zo suka kafa sansani a gaban Medeba. Ammonawa kuwa suka tattaru daga biranensu don su yi yaฦi.