1 Chronicles 19:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin haka, Dawuda ya aiki Yowab tare da dukan mayaƙa masu yaƙi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ دَاوُدَ يَجِ لَابَرِنْ شِرِنْسُ، سَيْ يَعَيْكَ يُواْوَبْ دَ دُكَنْ سُواْجُواْجِ، ڠُونَيٜىٰنْ يَاڧِ، سُتَڢِے سُيِ يَاڧِ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Dawuda ya ji labari, sai ya aiki Yowab tare da dukan sojoji, ƙarfafan mutane.