1 Chronicles 2:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga baya, Hezron ya kwana da ’yar Makir mahaifin Gileyad (ya aure ta sa’ad da take da shekara sittin), ta haifa masa Segub.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَايَنْ حَكَ سَيْ هٜىٰظْرُوانْ يَݣُونَ دَ یَرْعُوَرْ غِلٜىٰيَدْ طَنْ مَكِرْ، تَحَيْڢَ مَسَ طَا مَيْ سُونَ سٜىٰغُبْ؞ هٜىٰظْرُوانْ يَ عَوْرٜىٰتَ يَنَ شٜىٰكَرَا سِتِّنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka sai Hesruna ya shiga wurin 'yar Makir mahaifin Gileyad, wadda ya aura sa'ad da yake da shekara sittin da haihuwa. Ta haifa masa Segub.