1 Chronicles 2:55 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
kuma gidan marubuta waɗanda suke zama a Yabez su ne, Tiratiyawa, Shimeyatiyawa da Sukatiyawa. Waɗannan su ne Keniyawa waɗanda suka zo daga Hammat, mahaifin gidan Rekab.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ دَنْغُواْغِنْ سَكَتَارُواْرِ وَطَنْدَ سُكَ ذَوْنَ أَ يَبٜىٰظْ، وَتُواْ سُو تِرَتِيَاوَا دَ شِمٜىٰيَتِيَاوَا دَ سُكَتِيَاوَا؞ سُونٜىٰ كٜىٰنِيَاوَا دَ سُكَذُواْ دَغَ هَمَتْ، كَكَنْ دَنْغِنْ رٜىٰكَبْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyalan gwanayen rubutu waɗanda suka zauna a Yabez, su ne Tiratiyawa, da Shimeyatiyawa, da Sukatiyawa. Su ne Keniyawa na Hammat, Hammat kuwa shi ne mahaifin mutanen Rekab.