1 Chronicles 2:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Zera maza su ne, Zimri, Etan, Heman, Kalkol da Darda, su biyar ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ ظٜىٰرَ سُونٜىٰ، ظِمْرِ دَ عٜىٰتَنْ دَ هٜىٰمَنْ دَ كَلْكُوالْ دَ دَرْدَ، وَتُواْ سُو بِيَرْ دُكَ كٜىٰنَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Zera, maza, su ne Zabdi da Etan, da Heman, da Kalkol, da Darda. Su biyar ke nan.