1 Chronicles 20:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da bazara, a lokacin da sarakuna kan tafi yaฦi, Yowab ya jagorance mayaฦa. Ya lalatar da ฦasar Ammonawa ya kuma tafi Rabba ya yi mata kwanto, amma Dawuda ya zauna a Urushalima. Yowab ya yaฦi Rabba, ya kuma bar ta kango.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุณูุงููููฐ ููููฐูููููุงูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุณูุฑูุงูููู ุณููููู ฺขูุชู ููุงฺงูุ ุณููู ูููุงูููุจู ฺููขูุชู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ุฑูุดูููฐ ฺงูุณูุฑู ุงููู
ูููุงููุ ุนูู
ููุง ุฏูุงููุฏู ููุฐููููู ุนู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููุงูููุจู ุฏู ุณููุงูุฌููุงูุฌูููุณู ุณููู ฺขูุงุทููู ุฑูุจูููู ุฏู ููุงฺงู ุณูููุซู ููุตูุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da bazara, lokacin da sarakuna sukan fita su yi yaฦi, sai Yowab ya tafi da sojoji suka lalatar da ฦasar Ammonawa. Suka tafi, suka kewaye Rabba da yaฦi. Amma Dawuda ya yi zamansa a Urushalima. Yowab ya bugi Rabba ya yi nasara da ita.