1 Chronicles 20:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ya kuma fitar da mutanen da suke can, ya sa su aiki da zartuna da makamai masu kaifi da kuma gatura. Dawuda ya yi haka da dukan garuruwan Ammonawa. Saโ€™an nan Dawuda da mayaฦ™ansa gaba ษ—aya suka koma Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ฺขูุชูŽุฑู’ุฏูŽ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุจูุฑู’ู†ูู†ู’ ูŠูŽุชูู„ูŽุณู’ุชูŽุงุณู ุณููŠู ุนูŽูŠู’ูƒู ุฏูŽ ุฒูŽุฑู’ุชููˆุงู’ ุฏูŽ ุฏูุบูŽ ุฏูŽ ุบูŽุงุชูŽุฑูู†ู’ ุจูŽฺงูู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺขูœู‰ูฐุž ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽุงุณู ุณููŠู ุจูู„ููˆุงูƒู’ ู†ูŽู„ูŽุงูƒูŽุž ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุญูŽูƒูŽ ุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ุงู”ูŽู…ู‘ููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุงุž ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุฏูŽุงูˆูุฏูŽ ุฏูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ุณููˆุงู’ุฌููˆุงู’ุฌูู†ู’ุณูŽ ุณููƒูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูŽ ุนูุฑููˆุดูŽู„ููŠู…ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuma fito da mutanen da suke ciki, ya yanyanka su da zartuna da makamai masu kaifi, da gatura. Haka Dawuda ya yi wa dukan biranen Ammonawa. Sa'an nan Dawuda da dukan jama'a suka koma Urushalima.