1 Chronicles 21:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Tafi ka faɗa wa Dawuda, ‘Ga abin da Ubangiji ya ce ina ba ka abubuwa uku. Ka zaɓi ɗaya daga cikinsu don in aikata a kanka.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«كَتَڢِے كَثٜىٰ وَ دَاوُدَ، ‹إِنْجِ يَهْوٜىٰهْ ، نَا بَاكَ أَبُبُوَ عُكُ، كَذَاٻِ طَيَ دَ ذَنْ هُواْرٜىٰكَ دَشِ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Je ka ka faɗa wa Dawuda, ka ce, ‘Ubangiji yana so ka zaɓi ɗaya daga cikin abu uku, wanda zai yi maka.’ ”