1 Chronicles 21:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce wa Gad, “Na shiga uku. Bari in fāɗa a hannuwan Ubangiji, gama jinƙansa yana da girma sosai; amma kada ka bari in fāɗa a hannuwan mutane.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ يَأَمْسَ يَثٜىٰ وَ غَدْ «إِنَ ثِكِنْ بَبَّرْ دَامُوَ! بَرِ إِنْڢَاطَ أَ حَنُّنْ يَهْوٜىٰهْ دُواْمِنْ يَنَدَ يَوَنْ تَوْسَيِ؞ بَانَسُواْ إِنْڢَاطَ أَ حَنُّنْ مُتُمْ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ce wa Gad, “Na shiga uku, gara in fāɗa a hannun Ubangiji, gama shi mai yawan jinƙai ne, kada ka bar ni in faɗa a hannun mutum.”