1 Chronicles 21:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Dawuda ya haura cikin biyayya ga maganar da Allah ya yi da sunan Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَاوُدَ كُوَ يَهَوْرَ ذُوَا وُرِنْ بِسَغَ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ دَغَ بَاكِنْ أَنَّبِے غَدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya haura kamar yadda Gad ya faɗa masa da sunan Ubangiji.