1 Chronicles 21:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda Ornan yake sussukar alkama, sai ya juya ya ga mala’ika; ’ya’yansa maza guda huɗu da suke tare da shi suka ɓuya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوُرِنْ بُغُنْ حَڟِنْسَ، أَرَوْنَ يَنَ تَرٜىٰدَ یَیَنْسَ مَظَا غُدَا حُطُ، سُنَ بُغُنْ حَڟِ؞ دَ سُكَغَ مَلاَىِٕكَنْ، سَيْ سُكَ غُدُ سُكَ ٻُيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Arauna yana cikin sussukar alkama, sai ya waiwaya ya ga mala'ika. 'Ya'yansa maza su huɗu kuwa, waɗanda suke tare da shi suka ɓuya.