1 Chronicles 21:23 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ornan ya ce wa Dawuda, โ€œKa karษ“a! Bari ranka yฤƒ daษ—e, sarki yฤƒ yi duk abin da ya ga ya yi masa kyau. Duba, zan ba da shanu domin hadaya ta ฦ™onawa, da itacen sussuka, da kuma alkama domin hadaya ta gari. Zan ba da dukan wannan.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุงู”ูŽุฑูŽูˆู’ู†ูŽ ูŠูŽุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซุฑูŽู†ู’ูƒูŽูŠูŽุฏูŽุทูœู‰ูฐ! ูƒูŽุทูŽูˆู’ูƒูŽุž ูƒูŽูŠู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒูŽูƒูœู‰ูฐุณููˆุงู’ ูƒูŽูŠู ุฏูŽุดูุž ุงู•ูู†ูŽ ูƒูู…ูŽุจูŽุงูƒูŽ ุจูุฌูู…ูŽูŠู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽ ุชูŽฺงููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽุง ุฏูŽ ุณูŽู†ู’ุฏูู†ูŽู†ู’ ุจูุบูู†ู’ ุญูŽฺŸู ุณูุฐูŽู…ูŽ ุงู•ูุชูŽุงุซูœู‰ูฐู†ู’ุŒ ุณูŽุนูŽู†ู‹ ุญูŽฺŸูู†ู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ู†ูŽู‡ูŽุฏูŽุงูŠูŽุž ู†ูŽุจูŽุงูƒูŽุณู ุฏููƒูŽุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Arauna ya ce wa Dawuda, โ€œKa karษ“a, na ba ka, sai ka yi abin da kake so da ita, ranka ya daษ—e. Zan kuma ba da bijimai domin hadayu na ฦ™onawa, in ba da keken sussuka domin itacen wuta, in kuma ba da alkama don hadaya ta gari. Zan ba ka waษ—annan duka.โ€