1 Chronicles 21:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Sarki Dawuda ya amsa wa Ornan ya ce, “A’a, na nace zan biya cikakken kuɗinta. Ba zan karɓi abinka kawai don Ubangiji ba, ko in miƙa hadaya ta ƙonawar da ba tă ci mini wani abu ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَرْكِے دَاوُدَ يَثٜىٰ وَ أَرَوْنَ «أَعَ، نِے ذَنْسَيِ وُرِنْ دَ ثِكَكّٜىٰنْ كُطِنْدَ يَكَمَاتَ؞ بَذَنْ كَيْوَ يَهْوٜىٰهْ أَبِنْدَ يَكٜىٰ نَاكَبَ، كُواْ كُوَ إِنْمِيڧَ هَدَايَرْدَ أَبِنْدَ بَيْثِمِنِ كُواْمٜىٰبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sarki Dawuda ya ce wa Arauna, “A'a, zan biya cikakken kuɗinta. Ba zan karɓi abinka kawai in ba Ubangiji ba, ba kuwa zan miƙa masa hadayu na ƙonawa da abin da ban biya ba.”