1 Chronicles 21:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tabanakul na Ubangiji da Musa ya yi a hamada, da kuma bagaden hadaya ta ฦonawa a lokacin suna a tudun Gibeyon.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูู ูููุงูููุซููู ูููู ุชูููฐููุชููู ููุณูููุซูููฐููุฑู ููููููููฐูู ููููุฏู ู
ููุณููฐู ูููู ุงููุฏูุงุฌู ุฏู ุจูุบูุฏูููฐูู ููุฏูุงูู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุณููู ุงููููุฑููู ุณูุฌููุฏู ูููููู ุชูุฏู ุงูู ุบูุจูููฐูููุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama wurin zama na Ubangiji wanda Musa ya yi a jeji, da bagaden hadaya ta ฦonawa sun cikin masujada a Gibeyon.