1 Chronicles 21:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma sarki ya nace a kan maganar da ya yi wa Yowab. Sai Yowab ya tashi ya tafi cikin dukan Isra’ila, ya kewaye sa’an nan ya dawo Urushalima.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَرْكِے يَنَاثٜىٰ عَكَنْ مَغَنَرْسَ وَدَّ يَيِ وَ يُواْوَبْ؞ سَيْ يُواْوَبْ يَتَاشِ يَتَڢِے كُواْعِنَ عَثِكِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، يَكٜىٰوَيٜىٰ دُكَ يَدَاوُاْ عُرُوشَلِيمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka, sarki ya sa Yowab ya bi umarninsa. Sai Yowab ya tashi, ya bibiya ƙasar Isra'ila duka, sa'an nan ya komo Urushalima.