1 Chronicles 22:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanzu, ษana, Ubangiji ya kasance tare da kai, bari kuma ka yi nasara ka kuma gina gidan Ubangiji Allahnka, kamar yadda ya ce za ka yi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุฏููุงูู
ููู ุญูููุ ุทูุงููุ ุจูุฑู ููููููููฐูู ููููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏูููููุ ุฏููุงูู
ููู ูููู ููุตูุฑูุง ุซููููู ุบููููู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ูุบููู ุบูู
ูููฐุฏู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โTo, ษana, Ubangiji ya kasance tare da kai, domin ka yi nasara ka gina Haikalin Ubangiji Allahnka, kamar yadda ya faษa a kanka.