1 Chronicles 22:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari Ubangiji ya ba ka basira da fahimi saโad da ya sa ka shugaba a bisa Israโila, saboda ka kiyaye dokar Ubangiji Allahnka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููุจูุงูู ุญูููู
ู ุฏู ุจูุณููุฑู ุณูุนูุฏูู ููุจูุงูู ู
ููููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏููุงูู
ููู ููุงุนููู ููููุงููููฐ ูููุงูููุฑูููุฑู ููููููููฐูู ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji dai ya ba ka basira da haziฦanci domin sa'ad da ya sa ka ka lura da Isra'ila ka kiyaye dokokinsa.