1 Chronicles 22:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce musu, โBa Ubangiji Allahnku yana tare da ku ba? Bai kuma ba ku hutu a kowane gefe ba? Gama ya ba da mazaunan ฦasar gare ni, ฦasar kuma ta Ubangiji ce da mutanensa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ยซุงููููุ ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ูุงููููุงูู ุชูุฑูููฐุฏููููุ ุบูุงุดูุ ููุจูุงูู ุฐูู
ููู ููุงฺขููู ุนูุชููููุงูุนูููุ ุบูู
ูุง ููุง ุจูุงูู ููุตูุฑูุง ุนููููู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑูุ ุดูููุณูุง ููููููููฐูู ุฏู ู
ูุชูููููฐููุณู ุณูููุฏู ุฅูููููุงู ุนูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, โUbangiji Allahnku yana tare da ku, ya ba ku zaman lafiya a kowane sashi. Gama ya ba da mazaunan ฦasar a hannuna, an murฦushe ฦasar a gaban Ubangiji da jama'arsa.