1 Chronicles 22:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuma tanada gumaguman al’ul masu yawa fiye da ƙirge, gama Sidoniyawa da mutanen Taya sun kawo su wa Dawuda da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَتَنَدَ كَتَكَنْ سٜىٰدَ وَطَنْدَ سُكَ وُثٜىٰ ڧِرْغٜىٰ، غَمَا سِدُواْنِيَاوَا دَ تَيَاوَا سُنْ كَٰوُاْسُ دَيَوَ وُرِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da katakan al'ul da ba a san adadinsu ba, gama Sidoniyawa da mutanen Taya sun kawo wa Dawuda itacen al'ul mai ɗumbun yawa.