1 Chronicles 22:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, โฦana Solomon matashi ne kuma bai gogu ba, kuma gidan da za a gina wa Ubangiji zai zama mai ฦayatarwa ฦwarai, sananne da kuma mai daraja a idon dukan alโummai. Saboda haka zan yi shirye-shirye saboda shi.โ Sai Dawuda ya yi ษumbun shirye-shirye kafin mutuwarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ูููู ุชูููุงูู ุงูู ุฑูููุณู ููุซูููฐ ยซุทูุงูู ุณูููููู
ููฐูู ุณูููุฑููู ููููฐุ ูููููุงูู ุฑูุงููููุง ุจููู ุงููุดูููฐุดููุจู ุชูููููุ ุบูุงุดูุ ุบูุฏููู ุฏู ุฐูุงุนู ุบูููุงููุง ููููููููฐูู ุฏููุงูููููฐููููฐ ููููุณูููุซูููฐ ุฏู ุบูุฑูู
ู ุณููุงูุณููู ุฏู ุณูููู ุฏู ุฏูุฑูุฌู ุงููุนูุฏููุงูู ุฏููููู ฺงูุณูุงุดูููฐุ ุฏููุงูู
ููู ุญูููุ ุฐููููู ุดูุฑู ุฏููุงูู
ููู ุบูููููุยป ุณููู ุฏูุงููุฏู ููุชูุงุฑู ููุงูููู ุบููู ู
ููู ูููููู ุบูุณูููููฐ ููุงฺขููู ููู
ูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda kuwa ya ce, โฦana Sulemanu yaro ne, bai gogu da duniya ba. Ga shi, Haikalin da za a gina wa Ubangiji zai zama mai ฦayatarwa ฦwarai, zai zama sananne mai daraja cikin dukan ฦasashe, saboda haka sai in tanada masa.โ Domin haka Dawuda ya tara kayayyakin gini masu ษumbun yawa kafin rasuwarsa.