1 Chronicles 22:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma wannan maganar Ubangiji ta zo mini, ‘Ka zub da jini mai yawa ka kuma yi yaƙe-yaƙe masu yawa. Ba za ka gina gida domin Sunana ba, domin ka zub da jini da yawa a duniya a idona.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَغَنَرْ يَهْوٜىٰهْ تَذُواْ وُرِينَ ثٜىٰوَ نَيِ يَاڧٜىٰ يَاڧٜىٰ دَيَوَ، كُمَ نَكَشٜىٰ مُتَنٜىٰ دَيَوَ؞ سَبُواْدَ نَظُبْدَ جِنِ مَيْ يَوَ عَدُونِيَا، نِے بَذَنْ غِنَا غِدَا دُواْمِنْ أَغِرْمَمَ سُونَنْسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Ubangiji ya ce mini, ‘Ka zubar da jini da yawa, ka yi manyan yaƙe-yaƙe, don haka ba za ka gina Haikali saboda sunana ba, gama a gabana ka zubar da jini mai yawa a duniya.