1 Chronicles 23:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahat shi ne na fari, Ziza kuma na biyu, amma Yewush da Beriya ba su haifi ’ya’ya maza da yawa ba; saboda haka aka ƙidaya su kamar iyali ɗaya a wurin rabon aiki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهَتْ نٜىٰ نَڢَارِ، ظِظَ كُمَ نَبِيُنْ؞ عَمَّا يٜىٰوُشْ دَ بٜىٰرِيَ بَسُ دَ یَیَ مَظَا دَيَوَ، سَبُواْدَ حَكَ عَكَ ڧِرْغَسُ كَمَرْ دَنْ‌غِ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahat shi ne babba, Zaina shi ne na biyu, amma Yewush, da Beriya ba su da 'ya'ya da yawa, saboda haka ana lasafta su a haɗe gida ɗaya.