1 Chronicles 23:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Eleyazar ya mutu ba ’ya’yan maza, yana da ’ya’ya mata ne kawai. ’Yan’uwansu, ’ya’yan Kish maza, suka aure su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عٜىٰلٜىٰيَظَرْ يَمُتُ بَاشِدَ یَیَ مَظَا، دُواْمِنْ یَنْ مَاتَا نٜىٰ كَطَيْ يَكٜىٰدَسُو؞ سَيْ یَنْعُوَنْسُ، یَیَ مَظَا نَ كِشْ، سُكَ عَوْرٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ele'azara kuwa ya rasu ba shi da 'ya'ya maza, sai 'yan mata kaɗai, sai 'yan'uwansu, 'ya'yan Kish, maza, suka aure su.