1 Chronicles 23:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gama Dawuda ya ce, “Tun da Ubangiji, Allah na Isra’ila, ya ba da hutu ga mutanensa, ya kuma zo ya zauna a Urushalima har abada,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَمَا دَاوُدَ يَثٜىٰ « يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَكَٰوُاْ هُوتُ غَ مُتَنٜىٰنْسَ؞ يَكُوَ ذُواْ دُواْمِنْ يَذَوْنَ أَ عُرُوشَلِيمَ حَرْ أَبَدَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama Dawuda ya ce, “Ubangiji Allah na Isra'ila ya hutar da jama'arsa, yana kuwa zama a Urushalima har abada.