1 Chronicles 23:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bisa ga umarnin ƙarshe na Dawuda, za a ƙidaya Lawiyawa daga ’yan shekara ashirin ko fiye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِسَغَ عُمَرْنِنْ دَاوُدَ نَڧَرْشٜىٰ عَكَ لِسَّڢْتَا لَوِيَاوَنْ دَ شٜىٰكَرُنْسُ سُكَ كَيْ عَشِرِنْ دَ حَيْڢُوَ ذُوَا سَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga maganar Dawuda ta ƙarshe aka ƙidaya 'ya'yan Lawiyawa, maza, daga mai shekara ashirin zuwa sama.