1 Chronicles 23:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ƙidaya Lawiyawan da suke ’yan shekaru talatin da haihuwa ko fiye, suka kai wajen mutum dubu talatin da takwas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَيِ لِسَّڢِنْ لَوِيَاوَنْ وَطَنْدَ شٜىٰكَرُنْسُ سُكَ كَيْ تَلَاتِنْ ذُوَا سَمَ، عَكَ كُوَ سَامِ يَوَنْسُ يَكَيْ دُبُو تَلَاتِنْ دَ تَݣُوسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka ƙidaya Lawiyawa maza tun daga mai shekara talatin har sama, jimillarsu dubu talatin da dubu takwas (38,000).