1 Chronicles 23:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da kuma a duk saโad da aka miฦa hadayun ฦonawa ga Ubangiji a Asabbatai da bukukkuwan Sabon Wata da kuma a ฦayyadaddun bukukkuwa, za su yi hidima a gaban Ubangiji kullum bisa ga yawan da aka tsara da kuma a hanyar da aka tsara musu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ูููุงูููุซููู ู
ฺููงู ููุฏูุงูู ฺููงููุงูููุงููุง ุบู ููููููููฐูู ุนููููุงูููุซูููฐ ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุฏู ุจููู ุณูุงุจููุงูู ููุชู ุฏู ูููุงูููุซููู ุจููููููููู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐุ ุฐูุงุณููู ุนููููู ูููููู
ู ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุ ุจูุณูุบู ูููููู ููููููุงูููู ุฏู ฺงููฐุนูุฏูุฑู ุญูุฏูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da kuma lokacin miฦa wa Ubangiji hadayun ฦonawa a ranakun Asabar, da lokacin tsayawar amaryar wata, da lokacin ฦayyadaddun idodi, za su tsaya a gaban Ubangiji bisa ga yawansu da ake bukata.