1 Chronicles 23:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda ya ce, “Cikin waɗannan, dubu ashirin da huɗu za su lura da aikin haikalin Ubangiji, dubu shida su zama manyan na ma’aikata da alƙalai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دَاوُدَ يَثٜىٰ «مُتُمْ دُبُو عَشِرِنْ دَ حُطُ دَغَ ثِكِنْكُ ذَاسُ لُورَ دَ عَيْكِنْ غِدَنْ يَهْوٜىٰهْ ؞ مُتُمْ دُبُو شِدَ ذَاسُ ذَمَ دَتَّاوَا دَ مَاسُ شَرِيعَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Dawuda ya ce dubu ashirin da dubu huɗu (24,000) daga cikinsu za su yi hidimar Haikalin Ubangiji, dubu shida (6,000) kuma su zama manyan ma'aikata da alƙalai,