1 Chronicles 24:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan su ne sassan ’ya’yan Haruna maza. ’Ya’yan Haruna maza su ne Nadab, Abihu, Eleyazar da Itamar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا يَدَّ عَكَ رَرَّبَ دَنْ‌غِنْ هَٰرُونَ ذُوَا ڧُنْ‌غِيُواْيِنْسُ؞ یَیَ مَظَا نَ هَٰرُونَ سُونٜىٰ نَدَبْ دَ أَبِهُ دَ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ دَ كُمَ عِتَمَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga yadda 'ya'yan Haruna, maza, suka karkasu. 'Ya'yan Haruna, maza, su ne Nadab, da Abihu, da Ele'azara, da Itamar.