1 Chronicles 24:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga tsarin aikinsu na hidima saโad da suka shiga haikalin Ubangiji, bisa ga ฦaโidar da kakansu Haruna ya kafa, yadda Ubangiji, Allah na Israโila ya umarce shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููููฐ ฺูุงุฑููู ููููุญูุฏูู
ู ุณูุนูุฏูู ูููุงูููุซููู ูููุงููู ููููููฐูููููุงู ููุดูุบู ุบูุฏููู ููููููููฐูู ุ ุจูุณูุบู ฺงููฐุนูุฏูุฑู ุฏู ููููููุณู ูููฐุฑูููู ฺููููขู ู
ูุณูุ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษannan suna da aikin da aka ba su na hidimar Haikalin Ubangiji bisa ga ka'idar da kakansu Haruna ya kafa musu, kamar yadda Ubangiji Allah na Isra'ila ya umarce shi.