1 Chronicles 24:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Nadab da Abihu sun mutu kafin mahaifinsu, ba su kuma haifi ’ya’ya maza ba; saboda haka Eleyazar da Itamar suka yi hidimar firistoci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا نَدَبْ دَ أَبِهُ سُنْ مُتُ كَاڢِنْ بَابَنْسُ، بَسُ كُمَ دَ یَیَ؞ سَبُواْدَ حَكَ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ دَ عِتَمَرْ سُكَ شِغَ عَيْكِنْ ڢِرِسْتُواْثِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Nadab da Abihu sun riga mahaifinsu mutuwa, ba su kuma da 'ya'ya. Saboda haka Ele'azara da Itamar suka shiga aikin firistoci.