1 Chronicles 24:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka karkasa su babu sonkai ta wurin jifa ƙuri’a, gama akwai manyan ma’aikatan wuri mai tsarki da manyan ma’aikatan Allah a cikin zuriyar Eleyazar da Itamar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنْ رَبَسُ بَابُ سُوانْكَيْ تَوُرِنْ جٜىٰڢَ ڧُرِعَ، غَمَا أَݣَويْ شُوغَبَنِّ مَاسُ عَيْكِ أَ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے دَ شُوغَبَنِّنْ حِدِمَرْ سُجَّدَ ثِكِنْ دَنْ‌غِنْ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ دَ نَ عِتَمَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da haka aka karkasa su ta hanyar kuri'a gama akwai ma'aikatan Wuri Mai Tsarki da kuma ma'aikata na Allah daga zuriyar Ele'azara da zuriyar Itamar.