1 Chronicles 25:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dawuda tare da shugabannin mayaฦa, suka keษe waษansu daga โyaโyan Asaf, Heman da Yedutun don hidimar yin annabci, suna amfani da garayu, molaye da ganguna. Ga jerin mutanen da suka yi wannan hidima.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุงููุฏู ุชูุฑูููฐุฏู ุดููุบูุจูููููู ููููููุงููุง ุณููู ุฐูุงูปู ููุทูููุณู ุฏูุบู ุซููููู ุฏูููโุบููุงูุบููู ุงููุณฺูขู ุฏู ููููฐู
ููู ุฏู ููููฐุฏูุชููู ุฏููุงูู
ููู ุญูุฏูู
ูุฑู ุณูุฌููุฏูุ ุฐูุงุณููู ุงูููููุจูุซู ุฏู ุบูุฑูุงูู ุฏู ู
ููุงููููุงู ุฏู ููู
ู ููุบูููฐุ ุบูุง ุณููููููููฐูู ููุทูููุฏู ุนููู ุฐูุงูปูุง ุฏููุงูู
ููู ููููููู ุนููููู ุฏู ุงููุฑููู ุญูุฏูู
ูุฑู ุฏูุณูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dawuda fa da shugabannin Lawiyawa suka zaษi waษansu daga cikin 'ya'yan Asaf, maza, da na Heman, da na Yedutun domin su raira waฦa da garayu, da molaye, da kuge. Ga waษanda suka yi wannan hidima.