1 Chronicles 25:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan waɗannan ’ya’yan Heman ne mai duba na sarki. An ba shi su ta wurin alkawarin Allah don yă ɗaukaka shi. Allah ya ba Heman ’ya’ya maza goma sha huɗu da ’ya’ya mata uku.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْسُ یَیَنْ هٜىٰمَنْ نٜىٰ وَنْدَ يَكٜىٰ مَيْ غَنِ نَسَرْكِے؞ اللَّهْ يَبَا شِ وَطَنَّنْ یَیَ مَظَا دُواْمِنْ عَثِكَ أَلْڧَوَرِنْ دَيَيِ وَ هٜىٰمَنْ ثٜىٰوَ ذَيْ طَوْكَكَ شِ؞ اللَّهْ كُوَ يَبَاشِ یَیَ مَظَا غُواْمَشَا حُطُ دَ یَنْ مَاتَا عُكُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah ya ba Heman, wato annabin sarki, 'ya'ya maza su goma sha huɗu, da 'ya'ya mata su uku, kamar yadda ya yi alkawari, domin ya ba Heman iko.