1 Chronicles 25:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da su da danginsu, dukansu su 288 ne kuma horarru da ƙwararru ne a kaɗe-kaɗe da bushe-bushe domin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ تَرٜىٰدَ سَوْرَنْ یَنْعُوَنْسُ، أَنْكُواْيَ مُسُ رٜىٰرَ وَاڧُواْڧِ؞ سُكَ ڠُونِنْتَ وَجٜىٰنْ يِنْ وَاڧُواْڧِ غَ يَهْوٜىٰهْ ؞ يَوَنْ مَوَاڧَنْ يَكَيْ طَرِے بِيُ دَ تَمَٰنِنْ دَ تَݣُوسْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Jimillar horarrun mawaƙa don raira waƙa ga Ubangiji, su da 'yan'uwansu, duka waɗanda suke ƙwararru, su ɗari biyu da tamanin da takwas ne.