1 Chronicles 25:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙuri’a ta fari, wadda take don Asaf, ta fāɗo a kan Yusuf, ’ya’yansa maza da danginsa, 12 ta biyu a kan Gedaliya, danginsa da ’ya’yansa maza, 12
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُرِعَ تَڢَرْكُواْ وَدَّ تَكٜىٰ تَ أَسَڢْ نٜىٰ، تَڢَاطَ عَكَنْ يُوسُڢَ؞ تَبِيُ تَڢَاطَ عَكَنْ غٜىٰدَلِيَ دَ یَیَنْسَ مَظَا دَ یَنْعُوَنْسَ، مُتَنٜىٰ غُواْمَشَا بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne shugabannin ƙungiyoyi ashirin da huɗu, na goma sha biyu biyu, bisa ga yadda aka tsara su ga aikin. 1) Yusufu daga iyalin Asaf, 2) Gedaliya, 3) Zakkur, 4) Zeri, 5) Netaniya, 6) Bukkiya, 7) Asharela, 8) Yeshaya, 9) Mattaniya, 10) Shimai, 11) Uzziyel, 12) Hashabiya, 13) Shebuwel, 14) Mattitiya, 15) Yeremot, 16) Hananiya, 17) Yoshbekasha, 18) Hanani, 19) Malloti, 20) Eliyata, 21) Hotir, 22) Giddalti, 23) Mahaziyot, 24) Romamtiyezer.