1 Chronicles 26:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hosa dangin Merari yana da ’ya’ya maza. Shimri na fari (ko da yake ba shi ne ɗan fari ba, mahaifinsa ya sa shi na fari),
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
هُواْسَ دَغَ دَنْغِنْ مٜىٰرَرِ يَنَدَ یَیَ مَظَا؞ شِمْرِ شِينٜىٰ نَڢَارِ، كُواْدَيَكٜىٰ بَشِينٜىٰ طَنْ ڢَارِنْبَ، دُكْدَهَكَ بَابَنْسَ نٜىٰ يَمَيْدَشِ نَڢَارِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hosa kuma na wajen 'ya'yan Merari, maza, yana da 'ya'ya maza, Shimri shi ne babba, ko da yake ba shi ne ɗan fari ba, duk da haka mahaifinsa ya maishe shi babba.