1 Chronicles 26:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hilkiya ne na biyu, Tabaliya ne na uku sai kuma Zakariya na huɗu. ’Ya’ya da dangin Hosa su 13 ne duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نَبِيُ شِينٜىٰ هِلْكِيَ، نَعُكُ شِينٜىٰ تَبَلِيَ، نَهُطُ شِينٜىٰ زَكَرِيَّا؞ یَیَنْ هُواْسَ دَ یَنْعُوَنْسَ دُكَ غُواْمَشَا عُكُنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hilkiya shi ne na biyu, da Tebaliya na uku, da Zakariya na huɗu. Dukan 'ya'yan Hosa, maza, da 'yan'uwansa, su goma sha uku ne.