1 Chronicles 26:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYanโuwansu Lawiyawa kuwa su ne suke lura da maโajin gidan Allah da kuma baitulmali don kayayyakin da aka keษe.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุซููููู ุณูููุฑููู ููููููุงููุง ููููุ ุงูููููู ููุฌูุบููุงูุฑูููุซู ู
ูุงุณู ุบูุงุฏููู ุทููููููู ุงููุฌูููุฑู ููุทู ุงูู ุบูุฏููู ุงูููููู ุฏู ููู
ู ุทููููููู ุงููุฌูููุฑู ููุงูููู ุฏู ุนููู ููููฐูปูููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran Lawiyawa, 'yan'uwansu kuwa, suke lura da baitulmalin Haikalin Allah, da ษakin ajiyar kayan da aka keษe ga Allah.