1 Chronicles 26:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ladan ɗan Gershon ne, kuma kaka ga iyalai masu yawa, har ma da iyalin ɗansa Yehiyeli,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَادَنْ، طَيَ دَغَ ثِكِنْ یَیَ مَظَا نَ غٜىٰرْشُوانْ، شِينٜىٰ كَكَ غَ عِيَلَيْ دَيَوَ، عِيَلِنْ طَنْسَ يٜىٰهِيٜىٰلِ نٜىٰ طَيَ دَغَ ثِكِنْسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Libni daga cikin iyalin Gershon, shi ne kakan ƙungiyoyin iyali da dama, iyalin Yehiyel ne ɗaya daga cikinsu.