1 Chronicles 26:22 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’ya’yan Yehiyeli maza su ne, Zetam da ɗan’uwansa Yowel. Su ne suke kula da ma’ajin haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا بِيُ نَ يٜىٰهِيٜىٰلِ سُونٜىٰ ظٜىٰتَمْ دَ يُواْوٜىٰلْ؞ سُونٜىٰ مَاسُ لُورَ دَ طَكُنَنْ أَجِيَ أَ هَيْكَلِنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Biyu daga cikin wannan iyali, wato Zetam da Yowel, suke lura da baitulmalin Haikali da ɗakin ajiyar kaya.