1 Chronicles 26:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun keɓe waɗansu ganimar da aka kwaso a yaƙi don gyaran haikalin Ubangiji.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ أَبُبُوَنْ دَ سُكَ ݣُوشٜىٰ عَيَاڧِ، وَطَنَّنْ مُتَنٜىٰ سُكَ كٜىٰٻٜىٰ وَنِ سَاشٜىٰ دُواْمِنْ ڠَرَنْ هَيْكَلِنْ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin ganimar yaƙi suka keɓe wani sashi domin gyaran Haikalin Ubangiji.