1 Chronicles 26:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shelomit da ’yan’uwansa suka lura da dukan abubuwan da annabi Sama’ila da Shawulu ɗan Kish, da Abner ɗan Ner, da Yowab ɗan Zeruhiya suka keɓe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شٜىٰلُواْمِتْ دَ یَنْعُوَنْسَ سُكَ لُورَ دَ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَ سَمَٰعِيلَ مَيْ غَنِ دَ طَالُوتَ طَنْ كِشْ دَ أَبْنٜىٰرْ طَنْ نٜىٰرْ دَ يُواْوَبْ طَنْ ظٜىٰرُوِيَ سُكَ كٜىٰٻٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan kuma abin da Sama'ila annabi, da Saul ɗan Kish, da Abner ɗan Ner, da Yowab ɗan Zeruya, suka keɓe an sa su a hannun Shelomit da 'yan'uwansa.