1 Chronicles 26:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da zuriyar Hebron kuwa, Yeriya ne babba bisa ga tarihin zuriyar iyalansu. A shekara ta arbaโin ta sarautar Dawuda, sai aka yi binciken tarihi, aka tarar jarumawa cikin zuriyar Hebron suna zama a Yazer cikin Gileyad ne.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ุฏูููโุบููู ููููฐุจูุฑููุงููุ ููููฐุฑููู ุดููููููฐ ุดููุบูุจูููุณู ุจูุณูุบู ุชูุงุฑููุญููู ุงููุตููููู ููุงูููููููุณูุ ุงูู ุดูููฐููุฑูุง ุชูุงููุฑูุจูุนููู ุชูู
ููููู ุฏูุงููุฏูุ ุงููููุจูููุซููู ุชูุงุฑููุญูุ ุงููููุชูุฑูุฑู ู
ูุชูููููฐ ู
ูุงุณู ุนููู ุนููููู ุณููุงูุณููู ููุฏูููโุบููู ููููฐุจูุฑููุงูู ุณููู ุฐูู
ู ุงูู ููุธูููฐุฑู ุนููููููููู ุบูููููฐููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yeriya shi ne shugaban zuriyar Hebron bisa ga asalinsu. A shekara ta arba'in ta sarautar Dawuda, sai aka bincika, aka tarar akwai ฦarfafan mutane, jarumawa a cikinsu, a Yazar ta Gileyad.