1 Chronicles 26:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗan Obed-Edom, wato, Shemahiya shi ma yana da ’ya’ya maza, waɗanda suke shugabanni a cikin iyalin mahaifinsu, gama su jarumawa ne ƙwarai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ ڢَضٍ عُواْبٜىٰدْ عٜىٰدُوامْ، وَتُواْ شٜىٰمَيَ، يَحَيْڢِ یَیَ مَظَا وَطَنْدَ سُكَيِ شُوغَبَنْثِنْ دَنْغِنْسُ، غَمَا سُنْ عِيَ عَيْكِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗan farin Obed-edom, wato Shemaiya ya haifi 'ya'ya maza waɗanda suka yi shugabanci a gidan kakansu, gama su jarumawa ne.