1 Chronicles 26:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
’Ya’yan Shemahiya maza su ne, Otni, Rafayel, Obed da Elzabad; danginsa Elihu da Shemahiya su ma jarumawa ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
یَیَ مَظَا نَ شٜىٰمَيَ سُونٜىٰ، عُواتْنِ دَ رٜىٰڢَيٜىٰلْ دَ عُواْبٜىٰدْ دَ عٜىٰلْظَبَدْ؞ یَنْعُوَنْسَ عٜىٰلِهُ دَ سٜىٰمَكِيَ كُمَ سُنْ عِيَ عَيْكِ سُواْسَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
'Ya'yan Shemaiya, su ne Otni, da Refayel, da Obida, da Elzabad, waɗanda 'yan'uwansu, Elihu, da Semakiya jarumawa ne.