1 Chronicles 26:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Meshelemiya yana da ’ya’ya maza da kuma ’yan’uwa, waɗanda jarumawa ne, su 18 ne duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰشٜىٰلٜىٰمِيَ يَنَدَ یَیَ مَظَا دَ یَنْعُوَ وَطَنْدَ سُكَ عِيَ عَيْكِنْ؞ سُو مُتَنٜىٰ غُواْمَشَا تَݣُوسْ نٜىٰ دُكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shallum yana da 'ya'ya maza da 'yan'uwa, su goma sha takwas jarumawa.